[Ga: een map omhoog, voorpagina, Flexwebhosting.nl]

Dakarun Najeriya
Najeriya

Dokar hana fita dare da rana a unguwanni 12 na Maiduguri.

Rahotanni daga yankin arewa maso gabashin tarayyar Najeriya na cewa yanzu haka jama’a na ci gaba da tserewa daga yankin, sakamakon farmakin da sojan sama kasar ke kai wa wani wuri da ake zaton cewa maboyar ‘yan kungiyar Boko Haram ne.

Rikicin kasar Mali
Syndicate contentBakonmu A Yau
Dr. Hussaini Abdu
17/05/2013 - Bakonmu a Yau

A farkon makon da ya gabata ne Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kafa dokar ta baci a Jihohin Borno da Yobe da Adamawa a matsayin matakin dakile ayyukan ta’addacin da ya addabi yankin Arewa maso Gabashin kasar. Hakan ya sa Kungiyoyin kare hakkin bil’adama a suka fara korafi akan dokar da aka gindayawa jihohin tare dokar hana fita ta sa’o’i 12 a lokaci guda. Dr. Hussaini Abdu na kungiyar Action Aid a Najeriya ya yi tsoakci akai.

Syndicate contentShirye-shiryen mako
Close